Buhari ya dakatar da babbar kwangilar da Amaechi ya kawo Yahudawan Israila suyi ta biliyoyin kudi

Buhari ya dakatar da babbar kwangilar da Amaechi ya kawo Yahudawan Israila suyi ta biliyoyin kudi

- A farkon makon nan ne, shugaban kasa Muhammadu Buhari ya tsayar da sabuwar kwangilar tsaro da 'yan majalisar zababbun shi na gwamnatin tarayya suka kirkiro domin zargin zamba

- Kwangilar da kwamitin zababbu na Gwamnatin tarayya ta sa hannu a watan Disamba 2017, zata ci dala miliyan 195 inda zata samar da jirage na musamman ga sojojin sama na Najeriya

Buhari ya dakatar da babbar kwangilar da Amaechi ya kawo Yahudawan Israila suyi ta biliyoyin kudi

Buhari ya dakatar da babbar kwangilar da Amaechi ya kawo Yahudawan Israila suyi ta biliyoyin kudi

Daga baya, The Guardian ta ruwaito cewa kwangilar zata tabbatar da samar da helicopter 3, aircraft 3, jiragen yaki na ruwa 3, da kuma nau'ikan ababen sufurin ruwa 12, sai motoci masu aiki a ruwa da tudu don tsare hanyoyin ruwa na Najeriya.

Ministan sufuri na Najeriya, Rotimi Amaechi shi ya kawo kwangilar. An kalubalanci kwangilar da cewa da cewa wannan kawai hanya ce da ministan ya kirkiro don sata.

A wata takarda da shugaban sojojin sojoji ya aikawa shugaban kasa, Abba Kyari, ya umarci Antoni janar na Najeriya, Abubakar Malami da ya dakatar da kwangilar, shugaban kasar ya kuma umarci mai bada shawara akan harkokin tsaro da kuma hukumar leken asiri da ta binciki yanda wadanda aka ba kwangilar a tabbatar sun mallaki 'security clearance' na aikin ba tare da shaidar karshe ba.

DUBA WANNAN: hugaban kasan ya kuma umarta da asa 'yan kwangilar dasu samarda kayayyaki na kimanin dala miliyan 50 wanda suka fara karba.

'Yan kwangilar HSLi, wanda ministan yace kamfanin Isra'ila ne, bashi da shaidar kasuwanci ta Isra'ila, wani binciken Premium Times ya nuna.

Suna da dangantaka ne da Mitrelli, wani kamfanin Isra'ila wanda yake da dangantaka da ministan.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel