Duk da hukuncin kotu kan yajin aikin ma'aikatan lafiya, sunce sunji sun gani, amma suna kan bakansu

Duk da hukuncin kotu kan yajin aikin ma'aikatan lafiya, sunce sunji sun gani, amma suna kan bakansu

Kungiyar hadin kan ma'aikatan lafiya (JOHESU) a ranar asabar ta tabbatar da ta samu dokar komawa aiki daga Kotun masana'antu ta kasa, inda take umartar ta da ta gaggauta komawa aiyukan ta.

Duk da hukuncin kotu kan yajin aikin ma'aikatan lafiya yajin aiki, sunce sunji kuma suna kan bakansu

Duk da hukuncin kotu kan yajin aikin ma'aikatan lafiya yajin aiki, sunce sunji kuma suna kan bakansu

Godwin Okara, shugaban kungiyar jerin kwararrun ma'aikatan lafiya, ya samu zantawa da manema labarai a Abuja. Yace, an ba wa kungiyar umarnin ne da karfe 5:39 na yammacin ranar juma'a (25 ga watan Mayu).

Mista Okara yayi bayanin cewa taron manema labaran anyi shi ne don sanar da manema labarai da al'umma akan cigaban da aka samu.

"Umarnin komawa aiki ya samu dukanmu, inda ake umartar JOHESU da mu gaggauta komawa aiki. Muna matukar girmama mahukuntan kasar mu Najerkotun na karbar karar.

DUBA WANNAN: An sami wasu masu son tsayar wa da Arewa 'yan takara

"Hakan wani yunkuri ne na tarwatsa JOHESU ta hanyar yada jita jita da karairayi masana'antar lafiya ta tarayya da Kingdom Human Rights International, wanda basu suka dauke mu aiki ba kuma ba dasu JOHESU ta sa hannun yarjejeniya ba.

"Kungiyar taimakon kai da kan ta kasance mai shiga abinda babu ruwansu, kuma bai shafe su ba."inji Mista Okara.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel