Kauyuka 7 da aka gano danyen mai a yankin Arewa

Kauyuka 7 da aka gano danyen mai a yankin Arewa

Kamar dai yadda muka kawo maku a jiya cewa binciken da hukumar rukunin kamfanonin albarkatun man fetur na gwamnatin tarayya wata NNPC a gudanar a wasu yankuna a arewa ya haifar da da mai ido bayan da aka gano mai mai tarin yawa a wasu rijiyoyi guda bakwai.

Kauyukyan dai kamar yadda muka samu dukkanin su a cikin jihar Neja suke dake a shiyyar Arewa ta tsakiya.

Kauyuka 7 da aka gano danyen mai a yankin Arewa

Kauyuka 7 da aka gano danyen mai a yankin Arewa

KU KARANTA: Rundunar soji ta 7 a Maiduguri ta yi sabon shugaba

Legit.ng ta samu haka zalika cewa kauyukan da aka samu man fetur din dai a halin yanzu sun hada da Gulu, Bakani, Makera, Kudu, Enagi, Kutigi da kuma Kontagora.

A wani labarin kuma, Akalla matasa biyu ne daga unguwar Tudun Wada dake a karamar hukumar Jos ta Arewa suka rayukan su yayin bukukuwan murnar sako tsohon gwamnan jihar Filato Jonah David Jang daga gidan Yari da babbar kotun jihar tayi.

Kamar yadda muka samu, matasan da suka mutu sun hada da Peter Sirfwang Kefas da kuma Jerry Sunday kuma sun mutu ne yayin da suke gudu da motar bas kafin daga bisani motar ta kwace masu.

Idan ka na da wani shawara ko bukatan bamu labari, tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

KU LATSA: Sabuwar hanyar karanta labarain Legit.ng HAUSA

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel