Bayan da tasa kasar Koriya ta lalata tashar nukiliyarta, Amurka na barazanar kai hari ga kasar

Bayan da tasa kasar Koriya ta lalata tashar nukiliyarta, Amurka na barazanar kai hari ga kasar

- Anyi haka ga Siriya, Iraki da Libya a shekarun baya

- Nukiliyar Koriya ka iya kaiwa ga kasar Amurka da kawayenta

- Sai da Koriyar ta lalata tashar gwada makamanta sannan barazanar tazo

Bayan da tasa kasar Koriya ta lalata tashar nukiliyarta, Amurka na barazanar kai hari ga kasar

Bayan da tasa kasar Koriya ta lalata tashar nukiliyarta, Amurka na barazanar kai hari ga kasar

Shugaban Amurka Donald Trump, ya sake aika wa kasar Koriya ta Arewa sakon tuwita dake barazana ga kasar bayan da ya kansile ziyarar aiki da zai kai Singapore inda aka sa rai zasu yi gaanawar ido-da-ido da shugaban na Koriya Kim.

A cewar shugaban, "sojin mu a shirye suke muddin kasar Koriya ta sake nuna wani ganganci ko barazanar kaiwa abokan mu ko 'yan kasar mu hari a ko'ina suke a duniya"

DUBA WANNAN: Ajje Azumi yayin kwallon kafa, fadin maluma

A baya dai, kasar ta Koriya da Amirka sun kai zuciya nesa bayan cinma juna mutunci, inda suka koma yabon juna da soyaya, sai gashi har kasar ta Koriya ta lalata tasharmakamashinn Nukiliyarta a jiya.

Iran ma ta lalata shirin nata na Nukiliya, kuma Amurkar ya zuwa yanzu ta janye daga yarjejeniyar, ko da niyyar hari dai, labarin Libya da Iraqi zai iya bada misali.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel