Farashin mai ya ruguzo, bayan da Rasha da Saudiyya suka fara antayo man ga kasuwannin duniya

Farashin mai ya ruguzo, bayan da Rasha da Saudiyya suka fara antayo man ga kasuwannin duniya

- Najeriya ta dogara daga dalolin da aka samu daga danyen mai

- Man ya dan tashi bayan barazanar yaki a gabas ta tsakiya

- YAnzu Saudiyya da Rasha zasu habaka yawan man don sauko da farashin

Farashin mai ya ruguzo, bayan da Rasha da Saudiyya suka fara antayo man ga kasuwannin duniya

Farashin mai ya ruguzo, bayan da Rasha da Saudiyya suka fara antayo man ga kasuwannin duniya

Farashin mai ya dan sauko daga dala $80 kan kowacce ganga zuwa $78 ga ganga bayan da RAsha ta nuna zata dan habaka man da taske fitarwa daga yadda yake yanzu zuwa yadda take fitar dashi a bara domin taimakawa OPEC don man ya dan yi tsada.

Wannan na nufin dai farin cikin kasar nan zai dan ragu bayan da har mun tara $47bn daga ribar da fitar da man ke samarwa. Wanda shine kashi fin tamanin na kudaden da duk muke samu don tafiyar da tattalin arziki da rayuwa.

DUBA WANNAN: Maciji ya kashe jaririya ta hanyar uwarta

Man fetur din dai, shine yake tafiyar da duniya, kuma ya taba kaiwa $145 a shekarun baya, inda ya sauko har $30 a wajajejen 2014, wanda ya janyo wa kasashen masu mai takura da lalacewar arziki.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel