Jam'iyyar PDP ta bayar da satar ansa game da wanda zata tsayar ya kalubalanci Buhari a 2019

Jam'iyyar PDP ta bayar da satar ansa game da wanda zata tsayar ya kalubalanci Buhari a 2019

Jam'iyyar adawa ta PDP a Najeriya ta bayyana cewa kawo yanzu dai jam'iyyar ba ta da wani shafaffe da mai a cikin dukkan 'yan takarkarin da ke neman tikitin ma'iyyar don karawa da shugaba Muhammadu Buhari a zabe mai zuwa na 2019.

Sai dai kuma shugaban jam'iyyar ta PDP Mista Uche Secondus ya dan yi tambihi akan halayen wanda jam'iyyar za ta iya tsayar wa inda ya ce dole ne ya zamo ckikakken dan Najeriya da ya kware sosai wajen sanin kasar wanda kuma bai da bangaranci.

Jam'iyyar PDP ta bayar da satar ansa game da wanda zata tsayar ya kalubalanci Buhari a 2019

Jam'iyyar PDP ta bayar da satar ansa game da wanda zata tsayar ya kalubalanci Buhari a 2019

KU KARANTA: Ango ya saki matar sa mintuna 15 bayan aure

Legit.ng ta tsinkayi shugaban na PDP yana karin bayani game da hakan inda yace tabbas wanda jam'iyyar zata tsayar zai baiwa kowa mamaki don kuwa shine zai kayar da Buhari.

A wani labari kuma, Wasu jami'an rundunar 'yan sanda a Najeriya dauke da muggan makamai mun samu cewa sun kutsa a gidan wani hadimin tsohon shugaban kasa Jonathan dake a karamar hukumar Ese-Odo ta jihar Ondo a ranar Alhamis din da ta gabata.

'Yan sandan kamar yadda muka samu sun shiga gidan na tsohon mai baiwa shugaba Jonathan shawara ne akan lamurran 'yan Neja Delta mai suna Mista Kingsley Kuku suna harbe-harbe a sararin samaniya.

Idan ka na da wani shawara ko bukatan bamu labari, tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

KU LATSA: Sabuwar hanyar karanta labarain Legit.ng HAUSA

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel