Shugaba Buhari ya yi Buda Baki da Shugabannin Majalisar Dokoki ta tarayya

Shugaba Buhari ya yi Buda Baki da Shugabannin Majalisar Dokoki ta tarayya

A daren yau na Alhamis ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya karrama shugabannin majalisar dokoki ta tarayya a fadar sa ta Villa dake garin Abuja, inda suka ci suka sha domin buda baki na azumin watan mai girma na Ramalana.

Shugaba Buhari ya yi Buda Baki da Shugabannin Majalisar Dokoki ta tarayya

Shugaba Buhari ya yi Buda Baki da Shugabannin Majalisar Dokoki ta tarayya

Shugaba Buhari ya yi Buda Baki da Shugabannin Majalisar Dokoki ta tarayya

Shugaba Buhari ya yi Buda Baki da Shugabannin Majalisar Dokoki ta tarayya

Shugaba Buhari ya yi Buda Baki da Shugabannin Majalisar Dokoki ta tarayya

Shugaba Buhari ya yi Buda Baki da Shugabannin Majalisar Dokoki ta tarayya

Rahotanni sun bayyana cewa, mahalarta buda bakin tare da shugaban kasa sun hadar; Bukola Saraki shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan shugaba mai rinjaye na majalisar ta dattawa, inda Honorabul Ado Doguwa ya wakilci kakakin majalisar wakilai, Yakubu Dogara.

KARANTA KUMA: Lafin Zamba: Kotu ta garkame Ize-Iyamu a jihar Edo

Kamfanin dillancin labarai na Najeriya ya ruwaito cewa, kafin wannan babbar liyafa jiga-jigan na kasar sun halarci Sallar Maghriba tare da shugaba Buhari a masallacin fadar sa.

Legit.ng ta fahimci cewa, a ranar Talatar da ta gabata ne ya gudanar da makamancin wannan buda baki na azumi tare da wasu mahalarta taron majalisar zantarwa da kuma shugabannin tsaro a fadar sa ta Villa.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Domin shawara ko buƙatar bamu labari, tuntuɓe mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Ku duba shafukanmu na dandalin sada zumunta a:

https://facebook.com/naijcomhausa

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Legit.ng

Mailfire view pixel