Yanzu Yanzu: Kotu na neman shugaban kamfanin motan Innoson ruwa a jallo

Yanzu Yanzu: Kotu na neman shugaban kamfanin motan Innoson ruwa a jallo

- Justis Mojisola Dada na kotu ta musamman dake jihar Legas, a ranar Alhamis ta bayyana ciyaman na kamfanin Innoson Motors Nigerian Ltd, Innocent Chukwuma, cikin wadanda ake nema bisa ga rashin bayyana a gaban kotun karo na biyar

- Chukwuma Alias Innoson yana fuskantar shari’a a gaban kotu na tsakanin kamfaninsa da hukumar yaki da rashawa ta kasa

- Justis Dada ta bayyana shugaban kamfanin motocin cikin wadanda take nema, inda baa mince da bukatar Anselem Ozioko, jagoran hukumar ta EFCC mai gabatar da kara

Justis Mojisola Dada na kotu ta musamman dake jihar Legas, a ranar Alhamis ta bayyana ciyaman na kamfanin Innoson Motors Nigerian Ltd, Innocent Chukwuma, cikin wadanda ake nema bisa ga rashin bayyana a gaban kotun karo na biyar.

Chukwuma Alias Innoson yana fuskantar shari’a a gaban kotu na tsakanin kamfaninsa da hukumar yaki da rashawa ta kasa.

Justis Dada ta bayyana shugaban kamfanin motocin cikin wadanda take nema, inda baa mince da bukatar Anselem Ozioko, jagoran hukumar ta EFCC mai gabatar da kara.

Yanzu Yanzu: Kotu na neman shugaban kamfanin motan Innoson ruwa a jallo

Yanzu Yanzu: Kotu na neman shugaban kamfanin motan Innoson ruwa a jallo

NAN ta ruwaito cewa Innoson yaki ya bayyana a gaban kotun kusan sau biyar wadanda suka hada da ranakun 17 ga watan Janairu, 9 ga watan Fabrairu, 14 ga watan Maris da kuma 25 ga watan Afirilu.

KU KARANTA KUMA: Yanzu Yanzu: Kotu ta bayar da belin Shekarau da Wali Yanzu Yanzu: Kotu ta bayar da belin Shekarau da Wali

Wanda wannan rashin bayyana a gaban kotu yasa kotu ta yanke hukuncin saka sunansa cikin wadanda take nema ido rufe.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel