Yanzu Yanzu: Kotu ta bayar da belin Shekarau da Wali

Yanzu Yanzu: Kotu ta bayar da belin Shekarau da Wali

Wata babbar kotun tarayya dake Kano ta bayar da bellin Ibrahim Shekarau, Aminu Wani da kuma Mansur Ahmed.

Mallam Shekarau wanda a yanzu shine sardaunan Kano ya kasance tsohon gwamnan jihar sannan kuma tsohon dan takarar shugabancin kasa.

Ana tuhuman manyan jiga-jigan na jam’iyyar PDP uku da rabon kudin yakin neman zaben 2015 wanda yawansa ya kai N950m a tsakaninsu.

Yanzu Yanzu: Kotu ta bayar da belin Shekarau da Wali

Yanzu Yanzu: Kotu ta bayar da belin Shekarau da Wali

Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ce ta gurfanar da su a gaban kotun, inda ake musu tuhuma guda shiga.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel