Yanzu Yanzu: Buhari ya nada tsohon IG a matsayin ciyaman na PSC, ya maye gurbin Okiro

Yanzu Yanzu: Buhari ya nada tsohon IG a matsayin ciyaman na PSC, ya maye gurbin Okiro

- Shugaba Muhammadu Buhari ya nada tsohon shugaban hukumar ‘yan sanda Musiliu Smith, a matsayin ciyaman na kwamitin ‘yan sanda

- Shugaba Buhari ya nada Musiliu Smith a matsayin wanda zai maye gurbin tsohon shugaban hukumar ‘yan Sanda Mike Okiro

- Bayan haka shugaba Muhammadu Buhari ya nada wasu mutane biyar a matsayin mambobin kwamitin na PSC

Shugaba Muhammadu Buhari ya nada tsohon shugaban hukumar ‘yan sanda Musiliu Smith, a matsayin ciyaman na kwamitin ‘yan sanda.

Shugaba Buhari ya nada Musiliu Smith a matsayin wanda zai maye gurbin tsohon shugaban hukumar ‘yan Sanda Mike Okiro.

Yanzu Yanzu: Buhari ya nada tsohon IG a matsayin ciyaman na PSC, ya maye gurbin Okiro

Yanzu Yanzu: Buhari ya nada tsohon IG a matsayin ciyaman na PSC, ya maye gurbin Okiro

Bayan haka shugaba Muhammadu Buhari ya nada wasu mutane biyar a matsayin mambobin kwamitin na PSC.

KU KARANTA KUMA: A ranar 14 ga watan yuli za’ayi jana’izar PDP a jihar Ekiti - Dan majalisa

Shugaban Majalisa Bukola Saraki, ya karanto wasikar Buhari ta bukatar tabbatar da nadin ciyaman din da kuma na mambobin kwamitin.

A baya Legit.ng ta rahoto cewa Shugaba Muhammadu Buhari ya bayar da wasu sababbin mukamai 5, a cikin wata takarda da ya rubutawa majalisa a ranar 23 ga watan Mayu.

Shugaban kasar ya bukaci majalisar da ta tantance masa mutanen biyar a matsayin Daraktoci na kungiyar babban bankin Najeriya (CBN).

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel