Labari mai dadi: Shugabar ma’aikata ta tarayya na kokarin kara albashin ma’aikata don inganta ayyukan gwamnati

Labari mai dadi: Shugabar ma’aikata ta tarayya na kokarin kara albashin ma’aikata don inganta ayyukan gwamnati

- Shugabar ma’aikatan tarayya Misis Winifred Oyo-Ita, a ranar Laraba ta bayyana shawarar da sukeyi don inganta aikin gwamnati da kuma gyara fannin jindadin ma’aikata yanda bazasu rika aikata rashawa ba

- Oyo-Ita ta bayyana tsare-tsare da gwamnatin keyi na inganta aikin gwamnatin tarayya a fannin kula da ma’aikatun a birnin tarayya wanda aka shirya na tsare-tsaren gwamnatin tarayya daga 2017-2020

- Oyo-Ita ta bayyana cewa tsarin wanda shuwagabannin zartarwa na tarayya suka amince dashi, yana da bangarori takwas da za’a zaba cikinsu wanda ya danganci muhimmancin kowane da kuma gudunmuwar da suke bayarwa wurin gudanar da ayyuka

Shugabar ma’aikatan tarayya Misis Winifred Oyo-Ita, a ranar Laraba ta bayyana shawarar da sukeyi don inganta aikin gwamnati da kuma gyara fannin jindadin ma’aikata yanda bazasu rika aikata rashawa ba.

Oyo-Ita ta bayyana tsare-tsare da gwamnatin keyi na inganta aikin gwamnatin tarayya a fannin kula da ma’aikatun a birnin tarayya wanda aka shirya na tsare-tsaren gwamnatin tarayya daga 2017-2020.

Oyo-Ita ta bayyana cewa tsarin wanda shuwagabannin zartarwa na tarayya suka amince dashi, yana da bangarori takwas da za’a zaba cikinsu wanda ya danganci muhimmancin kowane da kuma gudunmuwar da suke bayarwa wurin gudanar da ayyuka.

Labari mai dadi: Shugabar ma’aikata ta tarayya na kokarin kara albashin ma’aikata don inganta ayyukan gwamnati

Labari mai dadi: Shugabar ma’aikata ta tarayya na kokarin kara albashin ma’aikata don inganta ayyukan gwamnati

Ta bayyana cewa karin albashin zai kasance mataki na farko a kokarin bunkasa ayyuka da kuma jin dadin ma’aikata.

KU KARANTA KUMA: Shugaban majalisar dinkin duniya ya jinjinwa shawarar da Najeriya ta yanke akan yaki da rashawa

A wani lamari na daban munji cewa Babban masanin hakkin dan adam femi Falana, yayi godiya ga shugaba Muhammadu Buhari, bisa ga addu’ar da yayi masa a bikin cikarsa shekara 60 a ranar 20 ga watan Mayu.

Falana ya bayyana godiyar tasa ne a wani sako da ya aikawa jaridar News Agency Nigeria (NAN) a jihar Legas.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same neme mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel