Dan wasan kwallon Super Eagles yayi bajintar da hamshakai a jihar Kano basu yi ba a Ramadana

- Ahmed Musa dan kwallon Super Eagles ne daga jihar Kano

- Albarkacin Ramadana yayi ruwan kudi ga marasa galihu a jiharsa ta Kano

- Ya rabar da abinci da miliyoyi ga mabukata

Dan wasan kwallon Super Eagles yayi bajintar da hamshakai a jihar Kano basu yi ba a Ramadana

Dan wasan kwallon Super Eagles yayi bajintar da hamshakai a jihar Kano basu yi ba a Ramadana

Ahmed Musa kenan da tawagarsa zuwa ziyarar da suka kai gidajen marayu, da masu zaman kurkuku, inda ya kai kayan abinci, ya kuma fitar da akalla mutum 40 daga gidan kaso, masu laifin da ya shafi kudi da bashi.

Dan wasan kwallon Super Eagles yayi bajintar da hamshakai a jihar Kano basu yi ba a Ramadana

Dan wasan kwallon Super Eagles yayi bajintar da hamshakai a jihar Kano basu yi ba a Ramadana

Dan wasan kwallon Super Eagles yayi bajintar da hamshakai a jihar Kano basu yi ba a Ramadana

Dan wasan kwallon Super Eagles yayi bajintar da hamshakai a jihar Kano basu yi ba a Ramadana

Dan wasan kwallon Super Eagles yayi bajintar da hamshakai a jihar Kano basu yi ba a Ramadana

Dan wasan kwallon Super Eagles yayi bajintar da hamshakai a jihar Kano basu yi ba a Ramadana

Dan wasan kwallon Super Eagles yayi bajintar da hamshakai a jihar Kano basu yi ba a Ramadana

Dan wasan kwallon Super Eagles yayi bajintar da hamshakai a jihar Kano basu yi ba a Ramadana

Ya je gidajen marayu, da ma sansanin yan gudu hijira da gidajen masu nakasa a jika kamar kurame da guragu, nan ma yayi rabon abinci da kudi domin tafiyar da cibiyoyin.

DUBA WANNAN: El-Rufai ya koka kan kin mus uzuri bisa tsaro

Miliyoyi ne dai Ahmed Musa ya kashe kuma ya rabar domin kyautata gida da ma kirki ga al'umma, i masa sam-barka.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel