Ganduje ya yiwa Buhari alkawalin kuri’u 5m a zaben 2019

Ganduje ya yiwa Buhari alkawalin kuri’u 5m a zaben 2019

- Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje, ya yiwa shugaba Muhammadu Buhari alkawalin kuri’u miliyan biyar a zaben 2019

- Gwamnan jihar ya bayar da tabbacin maganar a ranar Lahadi, bayan zaben Alhaji Sanusi Abbas, a matsayin ciyaman na jam’iyyar APC na jihar Kano

- Gwamna Ganduje ya bawa shugaba Buhari mafi yawan kuri’u miliyan 1.3 a zaben da ya gabata kuma yace a shirye suke dasu kara yawan kuri’un a shekarar 2019

Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje, ya yiwa shugaba Muhammadu Buhari alkawalin kuri’u miliyan biyar a zaben 2019.

Gwamnan jihar ya bayar da tabbacin maganar a ranar Lahadi, bayan zaben Alhaji Sanusi Abbas, a matsayin ciyaman na jam’iyyar APC na jihar Kano.

Ganduje ya yiwa Buhari alkawalin kuri’u miliyan 5 a zaben 2019

Ganduje ya yiwa Buhari alkawalin kuri’u miliyan 5 a zaben 2019

Gwamna Ganduje ya bawa shugaba Buhari mafi yawan kuri’u miliyan 1.3 a zaben da ya gabata kuma yace a shirye suke da su kara yawan kuri’un a shekarar 2019.

KU KARANTA KUMA: Dan Najeriya ya zo na farko a musabakar karantun Al-Qur'ani na Duniya (hoto)

Alhaji Abbas wanda abokin wasa ne ga Sarkin Kano, Alhaji Muhammadu Sanusi II, wanda kuma ya rike matsayin mai kula da jam’iyya kuma ciyaman na jam’iyyar, ya samu kuri’u 3080 a cikin 3472 wadanda ‘yan jam’iyyar suka jefa a filin wasanni na Sani Abacha.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel