Kar a yaudare ku da kudi wurin zabe - Oshiomhole

Kar a yaudare ku da kudi wurin zabe - Oshiomhole

Tsohon gwamnan jihar Edo Adams Oshiomhole, ya shawarci sabbin shugabannin jam'iyyar APC da aka zaba a jihar su tabbatar da cewa sunyi watsi da siyasar kudi a lokacin zaben 'yan takarar jam'iyyar da za ayi a shekarar 2019

Kar a yaudare ku da kudi wurin zabe - Oshiomhole

Kar a yaudare ku da kudi wurin zabe - Oshiomhole

Tsohon gwamnan jihar Edo Adams Oshiomhole, ya shawarci sabbin shugabannin jam'iyyar APC da aka zaba a jihar su tabbatar da cewa sunyi watsi da siyasar kudi a lokacin zaben 'yan takarar jam'iyyar da za ayi a shekarar 2019. Ya bukace su da suyi la'akari da cancanta a zaben.

DUBA WANNAN: Za a gabatar da taron APC da nPDP yau - Baraje

Tsohon gwamnan yayi bayanin ne a karshen satin nan a Benin babban birnin jihar, a lokacin da sabbin shugabannin jam'iyyar suka kai mishi ziyara, inda babban shugaban jam'iyyar na jiha, Anselm Ojezua ya ke jagorantar tawagar.

A bayanin sa, ya bukaci shugabannin jam'iyyar dasu yi iya bakin kokarin su wurin ganin jam'iyyar ta cigaba a jihar.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel