Gwamnatin kasar Birtaniya ta daure 'yan Najeriya 2 bisa laifin damfara

Gwamnatin kasar Birtaniya ta daure 'yan Najeriya 2 bisa laifin damfara

'Yan Najeriya biyu yanzu haka kamar dai yadda labari ya iske mu dake zaune a babban birnin Landan dake a kasar Birtaniya bayan kotu ta same su da laifin yin damfara da kuma zamba cikin aminci ta zunzurutun kudin da suka kai Euro miliyan daya.

'Yan Najeriyan masu sunaye kamar haka Emmanuel Mmaduike da kuma Olawale Kashimawo wadanda dukkan su keda shekaru 31 a duniya an dai same su ne da laifin yin anfani da yanar gizo tare da karkatar da kudaden kamfanoni zuwa asusun ajiyar su.

Gwamnatin kasar Birtaniya ta daure 'yan Najeriya 2 bisa laifin damfara

Gwamnatin kasar Birtaniya ta daure 'yan Najeriya 2 bisa laifin damfara

Gwamnatin kasar Birtaniya ta daure 'yan Najeriya 2 bisa laifin damfara

Gwamnatin kasar Birtaniya ta daure 'yan Najeriya 2 bisa laifin damfara

KU KARANTA: Zuwan Buhari tafsir ya jawo cece-kuce

Legit.ng ta samu cewa abun da ya fara ankarar da hukumomi a kan su shine irin yadda suka rika yin rayuwar karya da almubazaranci da kudi.

A wani labarin kuma, Wani babban malamin addinin kirista kuma shugaban rukunin majami'un Divine Intelligence mai suna George Fakolade a ranar Asabar din da ta gabata ya gargadi shugaba Muhammadu Buhari akan takarar da yake yi na neman tazarce a zaben 2019 mai zuwa inda yace shi ya leko masa rashin nasara.

Babban malamin addinin na Kirista George Fakolade ya dai bayyana hakan ne a lokacin da ya ziyarci ofishin jaridar Vanguard inda kuma ya ce tabbas idan har shugaban kasar bai dena ba to fa lallai akwai matsala babba.

Idan ka na da wani shawara ko bukatan bamu labari, tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

KU LATSA: Sabuwar hanyar karanta labarain Legit.ng HAUSA

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel