Azumin Ramadan: Gwamnatin Borno ta kori dandalin cacar NaijaBet daga jihar
- Guguwar gyaran dabi'a da halayya ta kada a jihar Borno
- Yanzu haka dai ajalin cacar NaijaBet yazo a jihar Borno
Gwamnan jihar Borno Alhaji Kashim Shettima ya umarci da a kori dillalan nan masu gudanar da cacar NaijaBet a fadin jihar gaba daya.
Gwamnan ya bayyana hakan ne a yayin gabatar da wani jawabi a lokacin da ake gudanar da taron karawa juna sani da hukumar gidan radiyo da Talabijin mallakar jihar wato BRTV ya shirya karo na 14 a yau Lahadi.
KU KARANTA: An nada sabbin Dagatai 77 a jihar Kaduna
Da yawa daga cikin Mutanen jihar sun yaba bisa daukar wannan mataki da gwamna Shettima yayi.
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa
Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng