Limamai 34 ne suka ajje aikinsu kan lalata da kananan yara a wannan mako

Limamai 34 ne suka ajje aikinsu kan lalata da kananan yara a wannan mako

- Mutum 34 sun ajjiye aiki a ranar Juma'a saboda cin zarafin karamar yarinya da akayi ta hanyar fyade

- 'Muna neman gafara a gurin wadda aka zalunta bisa halin data shiga'

- A ranar Alhamis da yamma Francis yayi alkawarin kawo canji a cocin ta Chile

Limamai 34 ne suka ajje aikinsu kan lalata da kananan yara a wannan mako

Limamai 34 ne suka ajje aikinsu kan lalata da kananan yara a wannan mako

Mutum 34 daga cikin manyan Catholic sun bar aiki a bisa laifin cin zarafin karamar yarinya.

Mutum 34 ne masu dauke da mukamin Bishop suka ajjiye aikin su a ranar Juma'a bisa laifin cin zarafi da akayi a wata coci dake Chile wanda hakan ya zama wajibi ga shugaban cocin katolika Paparoma Francis.

"Dukkan mu da muke dauke da mukamin Bishop muna bayyanawa shugaban mu cewa mun ajjiye aikin mu, hakan zai saka ya yarda damu" sun bayyana hakan ne bayan tattaunawa ta kwana uku da suka gudanar tare da Francis a Vatican.

"Muna neman gafarar wadanda aka zalunta, shugaban mu da kuma jama'ar kasar mu baki daya a bisa kura kuran da mukayi"

DUBA WANNAN: Saurayi na yayi min ciki, a'a ni mijinta ni nayi

Wadda aka zalunta na zargin mafi yawa daga cikin membobin cocin Cheliean dake da matsayi wajen wofintar da lamarin da kuma rufe cin zarafin karamar yarinya a Chile Fernando Karadima a shekarun 1980s da 1990s.

A ranar Alhamis da yamma Francis yayi alkawarin kawo gyara a cocin ta Chile.

Francis ya nemi afuwar wadanda aka zalunta, uku daga cikin su sun halarci Vatican.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel