Shugaba Buhari yayi jinjina ga dangantakar dake tsakanin Najeriya da kasar Amurka

Shugaba Buhari yayi jinjina ga dangantakar dake tsakanin Najeriya da kasar Amurka

- Shugaba Muhammadu Buhari ya nuna farin cikinsa game da dangantakar dake tsake tsakanin Najeriya da kasar Amurka

- Babban mataimakin shugaban kasa ta fannin sadarwa da harkokin jama’a Garba Shehu, ya bayyana haka a birnin tarayya a ranar juma’a

- Yace shugaba Buhari yayi farin ciki lokacin da ya ansa waya daga sakataren jiha na kasar Amurka, Michael Pompeo, a ranar Alhamis

Shugaba Muhammadu Buhari ya nuna farin cikinsa game da dangantakar dake tsake tsakanin Najeriya da kasar Amurka.

Babban mataimakin shugaban kasa ta fannin sadarwa da harkokin jama’a Garba Shehu, ya bayyana haka a birnin tarayya a ranar juma’a.

Shugaba Buhari yayi jinjina ga dangantakar dake tsakanin Najeriya da kasar Amurka

Shugaba Buhari yayi jinjina ga dangantakar dake tsakanin Najeriya da kasar Amurka

Yace shugaba Buhari yayi farin ciki lokacin da ya ansa waya daga sakataren jiha na kasar Amurka, Michael Pompeo, a ranar Alhamis.

KU KARANTA KUMA: Dalilin da yasa ban aje aiki a gwamnatin Jonathan ba - Okonjo-Iweala Dalilin da yasa ban aje aiki a gwamnatin Jonathan ba - Okonjo-Iweala

Shugaban kasar ya bukaci Pompeo da ya isar da gaisuwarsa zuwa ga shugaba Donald Trump bisa ga walimar da ya shirya masa lokacin da ya ziyarci kasar ta Amurka.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel