NNPC zata dawowa da gwamnatin tarayya kudade da suka kai tiriliyan takwas a wani kasidar NEC

NNPC zata dawowa da gwamnatin tarayya kudade da suka kai tiriliyan takwas a wani kasidar NEC

- Gwamnatin Tarayya ta dogara ne da kudaden da kamfanin NNPC ya samar

- Kwamitin tattalin arzikin kasa ya ce dole a dawowa da Najeriya kudi

- Tiriliyan Takwas ta nairori dai na nufin biliyan sau dubu har takwas

NNPC zata dawowa da gwamnatin tarayya kudade da suka kai tiriliyan takwas a wani kasidar NEC

NNPC zata dawowa da gwamnatin tarayya kudade da suka kai tiriliyan takwas a wani kasidar NEC

Kwamitin da mataimakin shugaban kasa ya kafa don fitar da tattalin azikin kasar nan daga duma, ya rattaba wa kamfanin mai na NNPC tarar abi da zai mayar ga lalitar gwamnati har N8tr, watau biliyan dunu takwas.

Wannan na zuwa ne yayin da farashin mai ya tashi har zuwa $80 a kan kowacce ganga.

Kamfanin a shekarun baya ya kwange wasu kudade ne bai iyar dasu ga lalitar gwamnatin tarayya ba.

DUBA WANNAN: Ana zargin Bukola Saraki da yi wa gwamnati zagon kasa

Sai yanzu ne kamfanin yake samun littattafansa ana bincikarsu daki-daki, wanda gwamnoni ke bin kadin lamarin.

Kwamitin tattalin arzikin dai ya hadada gwamnoni jihohi karkashin mataimakin shugaban kasa.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel