Hukumar yan sandan Najeriya ta damke masu fasa bututun mai 13 a jihar Kaduna, Neja da Delta

Hukumar yan sandan Najeriya ta damke masu fasa bututun mai 13 a jihar Kaduna, Neja da Delta

Kakakin hukumar yan sandan Najeriya ya bayyana masu fasa bututun man fetur 13 wanda aka kama a jihohi 3 na Kaduna, Neja da Delta a yau Juma;a, 18 ga watan Mayu, 2018.

Wadandan aka damke a Kaduna sun bayyana cewa sun sace litan mai Dubu goma sha daya da dari hudu (11400) kuma sun sayar dubu dari biyar N580,000.

Wadanda kama a Kaduna sune:

. Isa Ibrahim

ii. Sani Usman

iii. Hosea Danjuma

iv. Aminu Salisu

Na jihar Neja

v. Umar Abubakar

vi. Aminu muhammed

vii. Ismaila Jimoh (driver)

viii. Musa Mohammed

ix. Abubakar Usman

Na jihar Delta

x. Lucky David

xi. Shagari Abiakeshi

xii. Lucky Ajanasi

xiii. Destiny Amakeri

Hukumar yan sandan Najeriya ta damke masu fasa bututun mai 13 a jihar Kaduna, Neja da Delta

Hukumar yan sandan Najeriya ta damke masu fasa bututun mai 13 a jihar Kaduna, Neja da Delta

Abubuwa da aka gano a hannayensu sune:

i. Mota Tanka kirar Mercedes Benz Actross 3335

ii. Mota kirar Peugeot 4017 mai lamba ABJ 37 BK

iii. Jirgin ruwa kirar Yamaha

iv. Jarkokin mai lita 25 guda 26

v. injin Welda

vi. Injin hakan mai, da sauransu

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel