Rundunar Operation Lafiya dole sun aiwatar da wani aiki na musamman domin magance hare-haren Boko Haram (hotuna)

Rundunar kwararru na Operation Lafiya Dole kan kwace bama-bamai sun kammala horar da jami’ai 22 na farko a wani shirin kwace bama-bamai wanda tawagar turai suka shirya a Maiduguri.

Wannan shiri ya zo ne domin magance hare-haren day an ta’addan Boko Haram suka dawo da yi a yankin Arewa maso gabashin Najeriya.

Domin magance hare-haren bama-bamai da yan ta’addan keyi , tawagar turan wato British Liaison and Support Team tare da hadin gwiwar kwamandan sojin sun shirya wani horo ta yadda dakarun zasu gano karfin bama-baman a harin.

Rundunar Operation Lafiya dole sun aiwatar da wani aiki na musamman domin magance hare-haren Boko Haram (hotuna)

Rundunar Operation Lafiya dole sun aiwatar da wani aiki na musamman domin magance hare-haren Boko Haram

Tawagar turan sun kuma bayar da tallafin kayayyakin aiki ga dukkanin wadanda aka yiwa horon.

Ga karin hotuna a kasa:

Rundunar Operation Lafiya dole sun aiwatar da wani aiki na musamman domin magance hare-haren Boko Haram (hotuna)

Rundunar Operation Lafiya dole sun aiwatar da wani aiki na musamman domin magance hare-haren Boko Haram

Rundunar Operation Lafiya dole sun aiwatar da wani aiki na musamman domin magance hare-haren Boko Haram (hotuna)

Rundunar Operation Lafiya dole sun aiwatar da wani aiki na musamman domin magance hare-haren Boko Haram

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel