Yanzu Yanzu: Rundunar soji sun kakkabe maboyar Boko Haram a Abaganaram sun kashe mutane 2 (hotuna)

Rundunar Operation lafiya dole tare da hadin gwiwar yan kato d agora a arewa maso gabas sun kakkabe maboyar Boko Haram a kauyukan Bukar Maryam da Abaganaram dake jihar Borno a ranar Alhamis, 18 ga watan Mayu.

Dakarun sojin sun sha kan yan ta’addan inda suka kashe biyu daga cikinsu sannan kuma suka kama mazaje 11 bayan musayar wuta a kokarin da suke da tarwatsa yan Boko Haram da suka gudu kauyukan dake kewaye.

Sun kuma kwato makamai da bama-bamai a harin.

Yanzu Yanzu: Rundunar soji sun kakkabe maboyar Boko Haram a Abaganaram sun kashe mutane 2 (hotuna)

Yanzu Yanzu: Rundunar soji sun kakkabe maboyar Boko Haram a Abaganaram sun kashe mutane 2

KU KARANTA KUMA: ‘Yan sanda sun gano N22m na bogi a jihar Gombe

Yanzu Yanzu: Rundunar soji sun kakkabe maboyar Boko Haram a Abaganaram sun kashe mutane 2 (hotuna)

Yanzu Yanzu: Rundunar soji sun kakkabe maboyar Boko Haram a Abaganaram sun kashe mutane 2

Yanzu Yanzu: Rundunar soji sun kakkabe maboyar Boko Haram a Abaganaram sun kashe mutane 2 (hotuna)

Yanzu Yanzu: Rundunar soji sun kakkabe maboyar Boko Haram a Abaganaram sun kashe mutane 2

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel