Yanzu Yanzu: Allah yayi majalisar dattawa ta gabatar da kasafin kudin 2018

Yanzu Yanzu: Allah yayi majalisar dattawa ta gabatar da kasafin kudin 2018

Majalisar dattawa ta gabatar da kasafin kudin 2018 bayan ta yi duba ga rahoton da kwamitin hadin gwiwa kan dacewa na majalisar ta bayar.

An gabatar da rahoton a gaban majalisa a ranar Talata, yayinda yan majalisan sukayi duba da kuma gabatar da shi a zauren majalisa a ranar Laraba, 16 ga watan Mayu.

Yanzu Yanzu: Allah yayi maalisar dattawa ta gabatar da kasafin kudin 2018

Yanzu Yanzu: Allah yayi maalisar dattawa ta gabatar da kasafin kudin 2018

An kuma gabatar da irin rahoton ga majalisar dattawa da kuma majalisar wakilai.

KU KARANTA KUMA: Fatima Ganduje da mijinta Idris sun yiwa wata mai shafin sadarwa na Hausa wankin babban bargo

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gabatar da kasafin ga majalisar dokoki a watan Nuwamban 2017.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel