Gwamnatin tarayya ta rubutawa kasar Ingila da Amurka wasika akan shiga takardun kula da lafiyar shugaba Buhari da ake zargin anyi ba tare da izini ba

Gwamnatin tarayya ta rubutawa kasar Ingila da Amurka wasika akan shiga takardun kula da lafiyar shugaba Buhari da ake zargin anyi ba tare da izini ba

- Gwamnatin tarayya ta kafa wani kwamitin bincike don binciken wani hamshakin mai kudi a Najeriya kuma masoyin tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan, wanda ya biya £2m ga jami’in Cambridge Analytica, don ya binciko masa takardun kula da lafiyar shugaba Buhari

- Kwamitin ya rubutawa kasashen Ingila dana Amruka akan lamari a ranar Litinin data gabata, saboda hakan na nuna kamfanin kula da takardun anyi amfani dashi wurin yin kamfen da magudin zabe a shekarar 2007

- Gwamnatin ta kafa kwamiti don binciken ko kamfanin nawa waccan jam’iyyar adawar ta PDP aiki ne a shekarar 2007 da kuma 2015 lokacin zabe ta hanyar karya dokar kasa, ta budewa abokan adawar takardun lafiyar ‘yan takarar jam’iyyun adawa

.Gwamnatin tarayya ta kafa wani kwamitin bincike don binciken wani hamshakin mai kudi a Najeriya kuma masoyin tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan, wanda ya biya £2m ga jami’in Cambridge Analytica, don ya binciko masa takardun kula da lafiyar shugaba Buhari.

Kwamitin ya rubutawa kasashen Ingila dana Amruka akan lamari a ranar Litinin data gabata, saboda hakan na nuna kamfanin kula da takardun anyi amfani dashi wurin yin kamfen da magudin zabe a shekarar 2007.

Gwamnatin tarayya ta rubutawa kasar Ingila da Amurka wasika akan shiga takardun kula da lafiyar shugaba Buhari da ake zargin anyi ba tare da izini ba

Gwamnatin tarayya ta rubutawa kasar Ingila da Amurka wasika akan shiga takardun kula da lafiyar shugaba Buhari da ake zargin anyi ba tare da izini ba

Gwamnatin ta kafa kwamiti don binciken ko kamfanin nawa waccan jam’iyyar adawar ta PDP aiki ne a shekarar 2007 da kuma 2015 lokacin zabe ta hanyar karya dokar kasa, ta budewa abokan adawar takardun lafiyar ‘yan takarar jam’iyyun adawa.

KU KARANTA KUMA: An gano shugaba Buhari a kasuwa tare da gwamnan jihar Jigawa (hoto)

Tsohon ma’aikacin Cambridge Analytica, Christopher Wylie, ya bayyanawa ‘yan majalisar dokoki na kasar Birtaniya cewa anyi amfani da wani dan liken asiri ne na wani kamfanin kasar Israela “Black Cube” don ya shiga ta bayan gida ya budo takardun kula da lafiyar shugaba Buhari.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel