Hazikin dan sanda Abba Kyari ya samu karin girma (hotuna)
Hazikin dan sanda wanda ya shahara wajen fatattakar 'yan fashi da masu garkuwa da mutane, Abba Kyari ya samu karin girma.
Kyari ya nuna godiyarshi ga Allah bisa wannan ni’ima da yayi masa na samun karin girman a kan aikinsa.
Idan dai bazaku manta ba Kyari ne ya jagoranci kama madugu kuma biloniya nan mai garkuwa da mutane wato Evans.
KU KARANTA KUMA: Rashin kasuwa: Filayen jirgi takwas na Najeriya sunyi safarar jirage kasa da 1000 a shekarar 2017
Haka zalika ya sha kama manyan yan fashi da makami da dama.
Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng
Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Asali: Legit.ng