Nayi kokari fiye da shekaru 16 da PDP sukayi suna mulkin kama karya - Buhari

Nayi kokari fiye da shekaru 16 da PDP sukayi suna mulkin kama karya - Buhari

- Shugaba Muhammadu buhari yace gwamnatinsa tayi aiki cikin shekaru uku da sukayi a kana mulki fiye da ayyukan da PDP tayi cikin shekaru 16

- Buhari yace kudin man fetur da ya fara dagawa a shekarar 2016 bai hana gwamnatinsa ta cigaba da gudanar da ayyukan cigaba fiye da ayyukan PDP a shekaru 16 da sukayi suna mulki

- Buhari yace gwamnatinsa tana cika alkawurran data daukarwa ‘yan Najeriya a hankali a hankali cikin kwanciyar hankali da natsuwa da kuma hanya wadda zata kawo karshen satar kudaden gwamnati

Shugaba Muhammadu buhari yace gwamnatinsa tayi aiki cikin shekaru uku da sukayi a kana mulki fiye da ayyukan da PDP tayi cikin shekaru 16 tana mulki.

Buhari yace kudin man fetur da ya fara dagawa a shekarar 2016 bai hana gwamnatinsa ta cigaba da gudanar da ayyukan cigaba fiye da ayyukan PDP a shekaru 16 da sukayi suna mulkin kasar nan.

Nayi kokari fiye da shekaru 16 da PDP sukayi suna mulkin kama karya - Buhari

Nayi kokari fiye da shekaru 16 da PDP sukayi suna mulkin kama karya - Buhari

Shugaba Buhari ya bayyana hakan ne a ranar Litinin, a fadar mai martaba Sarkin Dutse, Nuhu Sanusi, na jihar Jigawa, a jawabinsa ta hanyar mai magana da yawun shugaban kasar Garba Shehu.

KU KARANTA KUMA: Zamu rarrabawa ‘yan Najeriya kudaden da Abacha ya sata – Shugaba Buhari

Buhari yace gwamnatinsa tana cika alkawurran data daukarwa ‘yan Najeriya a hankali a hankali cikin kwanciyar hankali da natsuwa da kuma hanya wadda zata kawo karshen satar kudaden gwamnati.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel