Biki bidiri: Zainab ta auri Nwachukwu (hotuna)
Zainab Balogun yar wasa kuma mai gabatarwa a gidan Talbijin, tayi baiko da Dikko Nwachukwu shugaban Jetwest Airways.
Anyi bikin baikon ne a ranar Lahadi, 13 ga watan Mayu.
Shahararru yan wasa kamar su Banky W, Adesua Etomi, Stephanie Coke, Ebuka Obi-Uchendu, da sauransu sun hallara a wajen bikin.
KU KARANTA KUMA: Zan karbi shawarar sauke ni da farin ciki – Kakakin majalisar jihar Kano
Ga hotunan shagalin a kasa:
Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng
Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Asali: Legit.ng