Ba-sani-ba-sabo: Wani mutum ya kai beraye 5 wurin 'yan sanda

Ba-sani-ba-sabo: Wani mutum ya kai beraye 5 wurin 'yan sanda

Wani matashi a fusace dan kasar Ugandar nahiyar Afrika a cikin fushi ya kai beraye biyar da ya kama ya kuma sa a cikin mari a fishin 'yan sandan kasar yana mai tuhumar sa da lalata masa kudin ajiya.

Mutumin wanda majiyar mu ta ruwaito cewar sunan sa Peter Lojok Longolangiro dan kasuwa ne da yake ajiye kudaden sa a gida ba tare da kaiwa banki ba.

Ba-sani-ba-sabo: Wani mutum ya kai beraye 5 wurin 'yan sanda

Ba-sani-ba-sabo: Wani mutum ya kai beraye 5 wurin 'yan sanda

Legit.ng ta samu cewa a ofishin 'yan sandan, Mista Peter Lojok Longolangiro ya bukaci hukumar dake kula da harkokin namun daji ta kasar da ta biya shi diyyar sa tare da yi wa berayen mummunan hukunci.

Tuni dai jami'an 'yan sandan ofishin da ya kai karar suka shawarce shi akan inda zai je domin cigaba da bin hakin sa da kuma sauran shawarwari.

A wani labarin kuma, Wani matashi a fusace dan kasar Ugandar nahiyar Afrika a cikin fushi ya kai beraye biyar da ya kama ya kuma sa a cikin mari a fishin 'yan sandan kasar yana mai tuhumar sa da lalata masa kudin ajiya.

Mutumin wanda majiyar mu ta ruwaito cewar sunan sa Peter Lojok Longolangiro dan kasuwa ne da yake ajiye kudaden sa a gida ba tare da kaiwa banki ba.

Idan ka na da wani shawara ko bukatan bamu labari, tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

KU LATSA: Sabuwar hanyar karanta labarain Legit.ng HAUSA

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel