Zaben 2019: Jam'iyyun PDP, ADC da wasu 36 suna kitsa makarkashiyar yi wa Buhari taron dangi

Zaben 2019: Jam'iyyun PDP, ADC da wasu 36 suna kitsa makarkashiyar yi wa Buhari taron dangi

Babbar jam'iyyar adawa a Najeriya ta Peoples Democratic Party (PDP) na shirin kulla kawance da jam'iyyar nan da tsohon shugaban kasa Cif Obasanjo yake jagoranta ta African Democratic Congress, (ADC) da ma wasu sauran jam'iyyu 38 da nufin fatattakar shugaba Buhari daga mulki a zaben 2019.

Majiyar mu dai ta tabbatar mana cewa tuni jam'iyyun suka yi nisa wajen tattauna yadda kawancen zai kasance duk domin ganin sun kawo abun da suka kira mulkin kama karya da shugaba Buhari da jam'iyyar sa ta All Progressives Congress (APC) ke yi.

Zaben 2019: Jam'iyyun PDP, ADC da wasu 36 suna kitsa makarkashiyar yi wa Buhari taron dangi

Zaben 2019: Jam'iyyun PDP, ADC da wasu 36 suna kitsa makarkashiyar yi wa Buhari taron dangi

KU KARANTA: Za'a fara hakar mai a rijiyoyi 4 a Arewa

A wani labarin kuma, Kamar yadda muka samu daga majiyoyin mu, gwamnatin tarayyar Najeriya karkashin jagorancin shugaba Muhammadu Buhari ta sanar da korar shugaban hukumar nan dake shirya jarabawar kammala sakandare ta National Examinations Council (NECO) mai suna Farfesa Charles Uwakwe.

Haka ma dai a cikin sanarwar da gwamnatin ta fitar ta bayyana cewa an kori shugaban ne tare da wasu mataimakan sa su bisa laifin da ake zargin na cin hanci ne da rashawa.

Idan ka na da wani shawara ko bukatan bamu labari, tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

KU LATSA: Sabuwar hanyar karanta labarain Legit.ng HAUSA

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Source: Legit Nigeria

Mailfire view pixel