Tsohon gwamna Fayemi ne ya lashe zaben cikin gida na APC a jiharsa ta Ekiti, bayan da Fayose ya kayar dashi a 2014

Tsohon gwamna Fayemi ne ya lashe zaben cikin gida na APC a jiharsa ta Ekiti, bayan da Fayose ya kayar dashi a 2014

- A APC dai ta tabbata jihar Ekiti Fayemi ne zaiyi takara

- Su Jonathan suka 'murde masa zabe' a 2014, ya fadi daga kujerar gwamna

- Yanzu ya dawo da karinsa bayan Fayose ya gama

Tsohon gwamna Fayemi ne ya lashe zaben cikin gida na APC a jiharsa ta Ekiti, bayan da Fayose ya kayar dashi a 2014

Tsohon gwamna Fayemi ne ya lashe zaben cikin gida na APC a jiharsa ta Ekiti, bayan da Fayose ya kayar dashi a 2014
Source: UGC

Ta sake sauya zane a APC Ekiti, bayan da tsohon gwamna Fayemi, kuma minista yanzu haka a gwamnatin tsakiya ta shugaba Buhari, inda zai tsaya takara karkashin tutar APC mai adawa da Fayose Ayo a jihar a zaben bana.

Siyasar ta kara armashi ne bayan da aka sami baraka a jam'iyyar PDP inda wasu suka balle daga jam'iyyar bayan da suka rasa kujerar firamare a makon jiya.

A baya dai, wani soja ya tona yadda aka hada baki da INEC hukumar zabe, da sojoji, aka murde zaben a jihar ta karfi, aka kada gwamna mai ci a lokacin, watau Fayemi.

Sojan ya tsere bayan ta tabbata ya nadi hiirar gwamnan da wasu manyansa sojoji ta yadda za'a murda zaben da kudaden da aka biya su.

DUBA WANNAN: TA kashe shi daren angwancinsu, ji me take cewa kotu

Yanzu dai za'a fi ganin fafatawar ne tsakanin gwamna mai ci da tsohon gwamna kamar dai yadda ake yi a wasu jihohi, kamar su Kano, Kogi da Borno a baya.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit

Mailfire view pixel