Kungiyar kare hakkin musulmi tana taya kungiyar CAN jimamin mutuwar Rev. Asake

Kungiyar kare hakkin musulmi tana taya kungiyar CAN jimamin mutuwar Rev. Asake

- Kungiyar kare hakkin musulmi ta MURIC ta nuna rashin jin dadinta game da mutuwar sakataren tarayya na kungiyar CAN, Rev. Musa Asake

- MURIC a jawabinta daga bakin Daraktan ta Prof. Ishaq Akintola, suna taya shugaban kungiyar ta CAN, Dr. Samson Ayokunle, da kuma mambobin kungiyar da daukacin al’ummar kiristocin Najeriya jimamin rashin

- MURIC sunyi kira ga malaman addinai da suyi koyi da irin halayya da kuma koyarwa irin ta Rev. Musa Asake wadda yayiwa mutane

Kungiyar kare hakkin musulmi ta MURIC ta nuna rashin jin dadinta game da mutuwar sakataren tarayya na kungiyar CAN, Rev. Musa Asake, bayan fama da yayi da ‘yar gajeruwar rashin lafiya a ranar Juma’a.

MURIC a jawabinta daga bakin Daraktan ta Prof. Ishaq Akintola, suna taya shugaban kungiyar ta CAN, Dr. Samson Ayokunle, da kuma mambobin kungiyar da daukacin al’ummar kiristocin Najeriya jimamin rashin da sukayi.

Kungiyar kare hakkin musulmi tana taya kungiyar CAN jimamin mutuwar Rev. Asake

Kungiyar kare hakkin musulmi tana taya kungiyar CAN jimamin mutuwar Rev. Asake

Kungiyar ta bayyana Rev. Musa a matsayin mutum mai natsuwa da kuma kokarin aikin, bayan haka ta bukaci matasan kiristocin Najeriya da suyi koyi da irin halayensa.

KU KARANTA KUMA: Wata yar Najeriya Ramota Lawal, ta zama kansila mafi yarinta a kasar Ingila

MURIC sunyi kira ga malaman addinai da suyi koyi da irin halayya da kuma koyarwa irin ta Rev. Musa Asake wadda yayiwa mutane.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel