Wata yar Najeriya Ramota Lawal, ta zama kansila mafi yarinta a kasar Ingila
- Ramota Lawal wadda akafi sani da Tele mai shekaru 22, ta kasance kansila ta biyu mafi yarinta a cikin kansilolin kasar Ingila wadda ta kasance ‘yar Najeriya
- An zabe ta ne domin ta wakilci London Borough, mazauna Heaton Ward, a Harold Hill
Ramota Lawal wadda akafi sani da Tele mai shekaru 22, ta kasance kansila ta biyu mafi yarinta a cikin kansilolin kasar Ingila wadda ta kasance ‘yar Najeriya.
An zabe ta ne domin ta wakilci London Borough, mazauna Heaton Ward, a Harold Hill.
KU KARANTA KUMA: Ku raya tarihin da maifinku ya bari - Shugaba Buhari ya shawarci iyalan marigayi Isyaka Rabi’u
Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng
Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Asali: Legit.ng