Sufeto janar na yan sanda ya bukaci ‘Yan Najeriya da su marawa Buhari baya game da yaki da rashawa

Sufeto janar na yan sanda ya bukaci ‘Yan Najeriya da su marawa Buhari baya game da yaki da rashawa

- Shugaban hukumar ‘Yan Sanda Ibrahim Idris, yayi kira ga ‘Yan Najeriya dasu taya Buhari yaki da rashawa don dawo da martabar kasar

- Idris yayi kiran ne wurin liyafar da hukumar yaki da rashawa ta EFCC ta shirya na jami’an Superitendant Course (7) 2017/2018

- Yace hukumar ta EFCC ta samu nasarar gano dayawa cikin kudaden da aka sace daga asusun gwamnati a karkashin jagorancin shugaban hukumar mai rukon kwarya

Shugaban hukumar ‘Yan Sanda Ibrahim Idris, yayi kira ga ‘Yan Najeriya dasu taya Buhari yaki da rashawa don dawo da martabar kasar kamar yadda take a shekarun baya.

Idris yayi kiran ne wurin liyafar da hukumar yaki da rashawa ta EFCC ta shirya na jami’an Superitendant Course (7) 2017/2018, a makarantar Sojoji dake jihar Kaduna.

Sufeto janar na yan sanda ya bukaci ‘Yan Najeriya da su marawa Buhari baya game da yaki da rashawa

Sufeto janar na yan sanda ya bukaci ‘Yan Najeriya da su marawa Buhari baya game da yaki da rashawa

Yace hukumar ta EFCC ta samu nasarar gano dayawa cikin kudaden da aka sace daga asusun gwamnati a karkashin jagorancin shugaban hukumar mai rukon kwarya, Ibrahim Magu, wanda ba’a samu nasarar yin hakan ba sai tare da goyon bayan shugaban kasa.

Sufeto janar na yan sanda ya bukaci ‘Yan Najeriya da su marawa Buhari baya game da yaki da rashawa

Sufeto janar na yan sanda ya bukaci ‘Yan Najeriya da su marawa Buhari baya game da yaki da rashawa

KU KARANTA KUMA: Hukumar jarabawar shiga jami’a JAMB ta samu N8.5bn daga form na shiga jaga makarantu a shekarar 2018

Shugaban hukumar ‘Yan Sandan ya taya jami’an masu gama makarantar horon su 314 a cikin watanni 13, ya shawarcesu da jajircewa wurin ganin sun gudanar da aikinsu bisa gaskiya da amana, sannan kuma su dage akan aikin nasu.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Source: Legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel