Da dumin sa: Farashin gangar danyen mai ya yi tashin gwauron zabo a kasuwar duniya

Da dumin sa: Farashin gangar danyen mai ya yi tashin gwauron zabo a kasuwar duniya

Labarin da muke samu daga majiyoyin mu sun tab batar mana da cewa a ranar Alhamis din da ta gabata ne dai farashin gangar danyen mai ya yi tashin gwauron zabo a kasuwannin duniya da bai taba yi ba tun shekarar 2014.

Kamar dai yadda muka samu, yanzu dai ana sayar da gangar danyen man ne a kasuwar duniya akan farashin Dalar Amurka 74.44, farashin da bai taba kaiwa ba kusan shekaru hutu kenan.

Da dumin sa: Farashin gangar danyen mai ya yi tashin gwauron zabo a kasuwar duniya

Da dumin sa: Farashin gangar danyen mai ya yi tashin gwauron zabo a kasuwar duniya

A wani labarin kuma, Sanatoci uku dake wakiltar jihar Kaduna a majalisar dattijai sun rubuta wata doguwar takardar korafi suna mai kai karar gwamnan jihar su Malam Nasir El-rufai zuwa ga shugaban kasar Najeriya Shugaba Muhammadu Buhari.

Sanatocin da suka hada da Sanata Shehu Sani, Sanata Suleiman Hunkuyi da kuma Sanata Danjuma Laah sun kai karar gwamnan ne ga shugaban kasa bisa ga kalaman da suka kira na nuna asalin kiyayya da Gwamnan ya yi a wajen taron siyasa a satin da ya gaba.

dan ka na da wani shawara ko bukatan bamu labari, tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

KU LATSA: Sabuwar hanyar karanta labarain Legit.ng HAUSA

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Source: Legit

Mailfire view pixel