Yanzu Yanzu: An gano gawar wani babban dan Najeriya a gidansa dake kasar Sudan

Yanzu Yanzu: An gano gawar wani babban dan Najeriya a gidansa dake kasar Sudan

- An samu gawar wani jami'in hulda na Najeriya a gidansa dake birnin Khartoum a ranar Alhamis, a kasar Sudan

- Majiyar tsaro biyu suka bayyana hakan, inda sukace an kashe shi ne a gidan nasa, amma dai ana nan ana bincike

An samu gawar wani jami'in hulda na Najeriya a gidansa dake birnin Khartoum a ranar Alhamis, a kasar Sudan.

An gano gawar ne a ranar Alhamis, 10 ga watan Mayu.

Majiyar tsaro biyu suka bayyana hakan, inda sukace an kashe shi ne a gidan nasa, amma dai ana nan ana bincike don a gano wadanda suka aikata wannan ta’addanci jaridar Reuters ta ruwaito.

Yanzu Yanzu: An gano gawar wani babban dan Najeriya a gidansa dake kasar Sudan

Yanzu Yanzu: An gano gawar wani babban dan Najeriya a gidansa dake kasar Sudan

A halin da ake ciki Legit.ng ta ruwaito cewa an tsinci gawar wani mutumi da ba’a san ko wanene ba a bayan wata mota a Uyo, jihar Awa Ibom.

KU KARANTA KUMA: Majalisa bata da hurumin kiran shugaban kasa ko Gwamnoni domin tsayawa su bayyana a gabanta - Falana

Legit.ng a tattaro cewa an kai mota zuwa ofishin yan sanda mafi kusa, yayinda ake kokarin gano mammalakinta a tsanaki.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel