Na cancanci yabo ba wai kushewa ba saboda na kashewa ofishin EFCC N24bn - Magu

Na cancanci yabo ba wai kushewa ba saboda na kashewa ofishin EFCC N24bn - Magu

- Ciyaman na hukumar kare rashawa da cin hanci ta kasa mai rukon kwarya, Ibrahim Magu, ya kare kudaden ofishin hukumar N24bn wadanda akayi amfani dasu don gina sabon Ofishi

- A ranar Laraba, Ibrahim Magu, ya jaddada korafin da akeyi game da kudin da aka kashe don ginawa ofshin sabuwar helikwata a birnin tarayya

- Ginin mai hawa 10 ya kai 95% na karashe a ranar 9 ga watan Mayu, kuma ana sammanin zai kasance babbar matattarar da garkuwa ga ayyukan da suka shafi yaki da rashawa da kuma cin hanci na kasar nan

Ciyaman na hukumar kare rashawa da cin hanci ta kasa mai rukon kwarya, Ibrahim Magu, ya kare kudaden ofishin hukumar N24bn wadanda akayi amfani dasu don gina sabon Ofishin, wanda yake ganin cewa yaci ace ma an kashewa ginin N100m.

A ranar Laraba, Ibrahim Magu, ya jaddada korafin da akeyi game da kudin da aka kashe don ginawa ofshin sabuwar helikwata a birnin tarayya.

Na cancanci yabo ba wai kushewa ba saboda na kashewa ofishin EFCC N24bn - Magu

Na cancanci yabo ba wai kushewa ba saboda na kashewa ofishin EFCC N24bn - Magu

Ginin mai hawa 10 ya kai 95% na karashe a ranar 9 ga watan Mayu, kuma ana sammanin zai kasance babbar matattarar da garkuwa ga ayyukan da suka shafi yaki da rashawa da kuma cin hanci na kasar nan.

KU KARANTA KUMA: Gwamnatin tarayya ta fadawa jami’o’in tarayya cewa kudin makaranta ya sabawa doka

‘yan siyasa sunyi jinjina ga yanayin yadda aikin ginin ke tafiya, amma wasu mutanen hankalinsu na wurin kudaden da aka kashe wurin ginin, musamman a irin wanan lokaci da hukumar ke korafi akan rashin isassun kudi na tafiyar da ayyukansu yanda ya kamata.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Source: Legit

Tags:
Mailfire view pixel