Fadar shugaban kasa ya bayyana cewa makiya na kokarin hada Buhari da masu jefa kuri’u

Fadar shugaban kasa ya bayyana cewa makiya na kokarin hada Buhari da masu jefa kuri’u

- Fadar shugaban kasa ya bayyana cewa makiya na kokarin shiga tsakanin shugaba Muhammadu Buhari da masu jefa kuri’u ta hanyar kago bayanai na karya wadanda basu faru ba

- Mai magana da yawun shugaban kasar Femi Adesina, ya bayyana cewa lamarin ya tinasar da abun da ya auku a darasin da aka gabatar a watan Fabrairu na 2015, wanda dantakara a lokacin Buhari ya gabatar a Catham House, London

- Adesina yace irin wadannan maganganu na karya ana yinsu ne don a batawa Buhari suna, don sunga cewa ka dashi a zabe ba karamin aiki bane

Fadar shugaban kasa ya bayyana cewa makiya na kokarin shiga tsakanin shugaba Muhammadu Buhari da masu jefa kuri’u ta hanyar kago bayanai na karya wadanda basu faru ba.

Mai magana da yawun shugaban kasar Femi Adesina, ya bayyana cewa lamarin ya tinasar da abun da ya auku a darasin da aka gabatar a watan Fabrairu na 2015, wanda dantakara a lokacin Buhari ya gabatar a Catham House, London.

Fadar shugaban kasa ya bayyana cewa makiya na kokarin hada Buhari da masu jefa kuri’u

Fadar shugaban kasa ya bayyana cewa makiya na kokarin hada Buhari da masu jefa kuri’u

Adesina yace irin wadannan maganganu na karya ana yinsu ne don a batawa Buhari suna, don sunga cewa ka dashi a zabe ba karamin aiki bane, shiyasa suke kirkirasu.

KU KARANTA KUMA: Dangote ya sake shiga jerin fitattun mutane 75 a duniya

Adesina ya kara da cewa ofishin shugaban kasar yayi murna da cewa miliyoyin ‘yan Najeriya, yara da manya suna da kaifin basirar ganin abunda ake kokarin yiwa shugaba Buhari.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Source: Legit

Tags:
Mailfire view pixel