Cikin Hotuna: Masu Garkuwa da Mutane sun shiga hannun hukumar 'Yan sanda a jihar Benuwe
Da sanadin shafin jaridar The Punch, Legit.ng ta kawo muku jerin hotunan wasu muggan 'yan ta'adda tare da makaman su da suka shahara da garkuwa da mutane a jihar Benuwe kamar yadda hukumar 'yan sanda ta bayyana.
KARANTA KUMA: Uwargidan Shugaban Kasar Brazil ta tsundama cikin wani Tafki domin ceto Karen ta
Jaridar ta kuma kawo muku hotunan jiga-jigan masu baje hajar su ta makamai a jihar da suke sayar da su ga 'yan ta'adda musamman makiyaya masu faman zubar da jinin al'umma.
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Domin shawara ko buƙatar bamu labari, tuntuɓe mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Ku duba shafukanmu na dandalin sada zumunta a:
https://facebook.com/naijcomhausa
https://twitter.com/naijcomhausa
Asali: Legit.ng