Yanzu-yanzu: Shugaba Buhari ya tafi Ingila ganin likita, kalli hotunan

Yanzu-yanzu: Shugaba Buhari ya tafi Ingila ganin likita, kalli hotunan

Jirgin Shugaba Muhammadu Buhari ya tashi a babban filin jirgin saman Nnamdi azikwe da ke babban birnin tarayya Abuja da ranan yau Talata, 8 ga watan Mayu, 2018.

Shugaba Muhammadu Buhari ya nufi kasar Birtaniya inda zai je ganin likitansa da ya saba zuwa wurinsa a birnin Landan.

Yanzu-yanzu: Shugaba Buhari ya tafi Ingila ganin likita, kalli hotunan

Yanzu-yanzu: Shugaba Buhari ya tafi Ingila ganin likita, kalli hotunan

Kafin yau, shugaba Buhari ya kasance yana zuwa jinya kasar Birtaniya kuma ya bayyana cewa dalilin hakan shine saboda ya saba ra likitan tun kafin ya zama shugaban kasa.

Yanzu-yanzu: Shugaba Buhari ya tafi Ingila ganin likita, kalli hotunan

Yanzu-yanzu: Shugaba Buhari ya tafi Ingila ganin likita, kalli hotunan

Yanzu-yanzu: Shugaba Buhari ya tafi Ingila ganin likita, kalli hotunan

Yanzu-yanzu: Shugaba Buhari ya tafi Ingila ganin likita, kalli hotunan

Legit.ng ta kawo muku rahoton cewa Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyanawa daukacin al’umman Najeriya cewa zai garzaya kasar Birtaniya gobe Talata, 8 ga watan Mayu domin ganin likitansa amma zai dawo ranan Asabar 12 ga watan Mayu idan Allah ya yarda.

Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana hakan ne da daren nan misalin karfe 9 na daren jiya ta shafin sada ra’ayi da zumuntarsa na Facebook dinsa.

Yace: “ Zan tafi kasar Birtaniya gobe domin ganin likita. Zai yi kwanaki 4 kuma ya dawo ranan Asabar, 12 ga watan Mayu.

Fadar shugaban kasa ta saki jawabi akan haka. Zan je jihar Jigawa ranan Litinin da Talata makon gobe idan na dawo.”

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel