Da duminsa: Hukumar yan sanda sun cika hannu da dilolin muggan makamai a jihar Benuwe

Da duminsa: Hukumar yan sanda sun cika hannu da dilolin muggan makamai a jihar Benuwe

Hukumar yan sandan Najeriya sun damke wasu miyagun dilolin makamai a jihar Benuwe, arewa maso tsakiyan Najeriya.

Kakakin hukumar yan sanda, Jimoh Moshood, ya bayyana yan barandan ne a yau Talata, 8 ga watan Mayu, 2018 tare da makaman da suke sayarwa jama’a a jihar Benuwe.

Daga cikin muggan makaman sune AK 47 da carbunan harsasai.

Diloli na farko:

i. Morris Ashwe, dan asalin jihar Benue

Makaman da aka samu nasarar ganowa sune

i. AK47 guda 5,

ii. Harsasan AK47 guda 238

iii. Kananan bama-bamai 40

Diloli na biyu:

i. Kabiru Idris , a damke shi a Takum jihar Taraba

ii. Miracle Emmanuel – dan jihar Anambra

iii. Husseini Safiyanu dan jihar Taraba

Makaman da aka samu nasarar ganowa sune

i. Bindigar AK47 5

ii. Carbin harsasai 13

KU KARANTA: Wani barawo yace ya saci wayoyi sama da 1200 a jihar Legas

Diloli na uku

i. Emmanuel Ushehemba Kwembe da karamar hukumar Ushongo, jihar Benuwe

ii. Sekad Uver, dan jihar Benuwe

iii. Ordure Fada, dan jihar Benue

iv. Stephen Jirgba, dan jihar Benue

v. Peter Lorham, dan jihar Benue

vi. Achir Gabriel, dan jihar Benue

vii. Lorhemen Akwambe, dan jihar Benue

Da duminsa: Hukumar yan sanda sun cika hannu da dilolin muggan makamai a jihar Benuwe

Da duminsa: Hukumar yan sanda sun cika hannu da dilolin muggan makamai a jihar Benuwe

Da duminsa: Hukumar yan sanda sun cika hannu da dilolin muggan makamai a jihar Benuwe

Da duminsa: Hukumar yan sanda sun cika hannu da dilolin muggan makamai a jihar Benuwe

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel