Najeriya ta cancanci canji, wani wa’adin na mulkin Buhari matsala ce - Adeniran

Najeriya ta cancanci canji, wani wa’adin na mulkin Buhari matsala ce - Adeniran

- Tsohon ministan Ilimi kuma shugaban jam’iyyar SDP Prof. Tunde Adeniran a jiya ne ya bayyana cewa Najeriya ta cancanci canjin gwamnati

- Shugaban jam’iyyar ta SDP ya bayyana hakan ne a Ado-Ekiti, lokacin kaddamar da kwamitin jagorancin jam’iyyar, inda ya bayyana cewa APC tayi kasa da Najeriya

Wadanda aka kaddamar a kwamitin jagorancin jam’iyyar sun hada da Ciyaman na jam’iyyar Dr. Dele Okunola, tsohon Officio, Mr. Bisi Aje, Mr. Gbenga Akinola da Mr. Femi Agboola

Tsohon ministan Ilimi kuma shugaban jam’iyyar SDP Prof. Tunde Adeniran a jiya ne ya bayyana cewa Najeriya ta cancanci canjin gwamnati.

Shugaban jam’iyyar ta SDP ya bayyana hakan ne a Ado-Ekiti, lokacin kaddamar da kwamitin jagorancin jam’iyyar, inda ya bayyana cewa APC tayi kasa da Najeriya saboda haka take bukatar a canja ta.

Najeriya ta cancanci canji, wani wa’adin na mulkin Buhari matsala ce - Adeniran

Najeriya ta cancanci canji, wani wa’adin na mulkin Buhari matsala ce - Adeniran

Wadanda aka kaddamar a kwamitin jagorancin jam’iyyar sun hada da Ciyaman na jam’iyyar Dr. Dele Okunola, tsohon Officio, Mr. Bisi Aje, Mr. Gbenga Akinola da Mr. Femi Agboola.

Lamarin an gudanar dashi ne a bisa kulawar hukumar zabe mai zaman kanta INEC, a bisa jagorancin Prof Tunde Adeniran da kuma kwamitin ayyukan tarayya wadanda suka hada da Ambassador Okechukwu, Mr Yemi Akinbode, Alfa Mohammed da kuma Mrs maggi maria batubo.

A halin da ake ciki, dubban mambobin APC a jihar Kaduna sun sauya sheka zuwa PDP.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Source: Legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel