Shugaba Buhari ya sauka a garin Daura domin halartar taron jam'iyyar APC a mazabar sa

Da sanadin shafin jaridar Daily Trust mun samu rahoton cewa, shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sauka a mahaifar sa ta garin Daura dake jihar Katsina domin halartar taron jam'iyyar APC na mazabar sa a gobe Asabar 5 ga watan Mayu.

Kamfanin dillancin labarai na najeriya ya ruwaito cewa, shugaba Buhari ya isa mahaifar ta sa ne da misalin karfe 5.30 na yammacin ranar Juma'a ta yau.

Shugaba Buhari ya sauka a garin Daura domin halartar taron jam'iyyar APC a mazabar sa

Shugaba Buhari ya sauka a garin Daura domin halartar taron jam'iyyar APC a mazabar sa

Shugaba Buhari ya sauka a garin Daura domin halartar taron jam'iyyar APC a mazabar sa

Shugaba Buhari ya sauka a garin Daura domin halartar taron jam'iyyar APC a mazabar sa

Shugaba Buhari ya sauka a garin Daura domin halartar taron jam'iyyar APC a mazabar sa

Shugaba Buhari ya sauka a garin Daura domin halartar taron jam'iyyar APC a mazabar sa

Shugaba Buhari ya sauka a garin Daura domin halartar taron jam'iyyar APC a mazabar sa

Shugaba Buhari ya sauka a garin Daura domin halartar taron jam'iyyar APC a mazabar sa

Legit.ng ta fahimci cewa, shugaba Buhari zai halarci taron jam'iyyar sa ta APC a mazabar sa ta Sarkin Yara dake garin Daura kamar yadda za a gudanar da wannan taro na jam'iyyar a kowace mazaba dake fadin kasar nan.

KARANTA KUMA: An yankewa wani Barawon Qur'ani hukuncin Bulalai 10 a Kauyen Abuja

Shugaban mazabar Sarkin Yara, Mallam Ali Mani ya bayyana cewa tuni an kammala shirye-shirye domin samun nasarar gudanar da wannan taro tare da gargadin mambobin jam'iyyar akan kiyaye doka.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Domin shawara ko buƙatar bamu labari, tuntuɓe mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Ku duba shafukanmu na dandalin sada zumunta a:

https://facebook.com/naijcomhausa

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel