Kwamitin majalisar Dattijai ya zargi ministar kudi da barnatar da dukiyar jama'a

Kwamitin majalisar Dattijai ya zargi ministar kudi da barnatar da dukiyar jama'a

- An gano makudan kudade a bankuna a boye bayan bude asusun bai daya na TSA

- A lokacin jin bahasi a majalisa, kwamitin ya zargi ministar da barna

- Kudaden N540m, sun hada da kudaden ta kashe su ga aikin kwangila

Kwamitin majalisar Dattijai ya zargi ministar kudi da barnatar da dukiyar jama'a

Kwamitin majalisar Dattijai ya zargi ministar kudi da barnatar da dukiyar jama'a

Wani kwamiti da majalisar dattijai ta kafa kan bincikar kudaden da ake ta cetowa daga adanannnun kudaden gwamnati, ya gano cewa ita ma ministar ta dan yi almubazziranci da kudade da suka kai rabin biliyan.

N540m ta kashe a wani kamfani, kan kwangilar binciko mata kudaden gwamnati da suka buya, aiki da, a cewar kwamitin, na ofishin Akanta Janar na kasa ne.

DUBA WANNAN: Ashe N100 aka barnatar kan takurawa Dino Melaye

A baya ma dai, an zargi ministar da kashe ma majalisar kasar N10b kudaden motoci na alfarma

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel