Buhari zai kaddamar da matatun mai 2 kafin karshen wannan shekarar

Buhari zai kaddamar da matatun mai 2 kafin karshen wannan shekarar

Gwamnatin tarayyar Najeriya a karkashin shugabancin shugaba Muhammadu Buhari ta sanar da cewa kafin karshen wannan shekarar za a kammala gina biyu daga cikin matatun mai 38 da ta kuduri aniyar ginawa a yankin Neja Delta.

Wannan matakin na gwamnatin tarayya kamar yadda muka samu an bullo da shi ne domin tabbatar da wadatar man fetur din a cikin kasa sabanin shigowa da ake yi da shi daga kasashen waje.

Buhari zai kaddamar da matatun mai 2 kafin karshen wannan shekarar

Buhari zai kaddamar da matatun mai 2 kafin karshen wannan shekarar

KU KARANTA: An lalata boma-bomai 15 a garin Enugu

A wani labarin kuma, Hukumar nan mai zaman kanta ta gwamnatin tarayyar Najeriya da ke da alhakin gudanar da zabe watau Independent National Electoral Commission, INEC ta ayyana cewa dukkan makafi, guragu da saunar masu nakasa za su gudanar da zabe a shekarar 2019 mai zuwa.

Shugaban hukumar ta INEC, Farfesa Mahmood Yakubu ne ya bayyana hakan a lokacin da yake ansa tambayoyi daga mahalarta taron karawa juna sani game da muhimmancin yin rijistar zabe a jami'ar garin Abuja.

Idan ka na da wani shawara ko bukatan bamu labari, tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

KU LATSA: Sabuwar hanyar karanta labarain Legit.ng HAUSA

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel