Majalisar wakillai ta ayyana ranar kammala aiki kan kasafin kudin 2018

Majalisar wakillai ta ayyana ranar kammala aiki kan kasafin kudin 2018

Majalisar wakilai a tarayyar Najeriya ta ayyana cewa ta kammala shire-shiren zartas da kasafin kudin shekarar 2018 a matsayin doka a cikin sati mai kamawa kamar dai yada Honorable Abdulrazaq Namdas da ke zaman mai magana da yawun majalisar ya fadawa manema labarai a jiya.

A cewar Abdulrazaq Namdas 'yan majalisar sun dauki kasafin kudin da muhimmacin gaske shi ya sa ma suka hanzarta kammala aiki kan sa kuma suke shirin kai shi a zauren ranar Talata mai zuwa.

Majalisar wakillai ta ayyana ranar kammala aiki kan kasafin kudin 2018

Majalisar wakillai ta ayyana ranar kammala aiki kan kasafin kudin 2018

KU KARANTA: Yadda Atiku yayi kutungwilar hana ni zama Gwamnan Adamawa a 1991 - Boss Mustapha

A wani labarin kuma, Hukumar nan mallakin gwamnatin tarayya dake da alhakin kula da harkokin samar da wutar lantarki ga al'ummar kasa watau Nigerian Electricity Regulatory Commission, NERC a takaice ta bayyana kudurin ta na sake yin bitar farashin wutar da al'umma ke tu'ammali.

Wannan tabbacin dai ya fito ne daga bakin sabon shugaban hukumar Farfesa Jame Momoh inda kuma ya ayyana cewa tuni shirye-shirye domin yin hakan sun kankama a dukkan fadin kasar.

Idan ka na da wani shawara ko bukatan bamu labari, tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

KU LATSA: Sabuwar hanyar karanta labarain Legit.ng HAUSA

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel