Da duminsa: Bayan kotu ta bada belinsa, Yan sanda sun sake garkame Dino Melaye

Da duminsa: Bayan kotu ta bada belinsa, Yan sanda sun sake garkame Dino Melaye

Jami’an yan sandan Najeriya sun sake damke Sanata Dino Melaye bayan kotu ta bayar da belinshi a yau Laraba, 2 ga wtaan Mayu yayinda ta gurfanar dashi gaban wata kotun Majistare da ke zaune a Wuse Zone 2 Abuja.

Duk da halin da yake ciki na rashin lafiya kuma zahiri ya bayyana hakan yayinda aka kawoshi kotu kan gadon asibiti, lauyoyin Dino Melaye sun bayyana cewa suna da majiya mai karfi da ke fada musu hukumar za su sake gurfanar da shi a Lokoja, jihar Kogi gobe Alhamis.

Zamu kawo muku cikakken rahoton...

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel