Nigerian news All categories All tags
Yanzu-yanzu: Shugaba Buhari na ganawa da Donald Trump a fadar White House

Yanzu-yanzu: Shugaba Buhari na ganawa da Donald Trump a fadar White House

Shugaba Muhammadu Buhari yana ganawa da shugaba Donald Trump a yanzu a ofishin Oval office a fadar White House.

Wannan ganawar da sukeyi zai taimaka wajen karfafa abokantakar Najeriya da Amurka wajen habakan tattalin arziki, yakan ta'addanci, tsaro da tabbatar da zaman lafiya.

Legit.ng ta kawo muku rahoton cewa Shugaba Muhammadu Buhari zai gana da shugaban kasan Amurka, Donald Trump, a birnin Washington DC a yau Litinin, 30 ga watan Afrilu, 2018.

Shugaba Buhari ne shugaban kasan Afirka ba farko da gwamnatin Trump zata gayyata fadar White House.

Yanzu-yanzu: Shugaba Buhari na ganawa da Donald Trump a fadar White House

Yanzu-yanzu: Shugaba Buhari na ganawa da Donald Trump a fadar White House

Game da cewar jawabin fadar White House, za su tattauna kan yaki da ta’addanci, rashin tsaro, cigaban tattalin arziki da kuma cigaba demokradiyya musamman zaben da za’ayi a watan Fabrairu mai zuwa.

Yanzu-yanzu: Shugaba Buhari na ganawa da Donald Trump a fadar White House

Yanzu-yanzu: Shugaba Buhari na ganawa da Donald Trump a fadar White House

Yanzu-yanzu: Shugaba Buhari na ganawa da Donald Trump a fadar White House

Yanzu-yanzu: Shugaba Buhari na ganawa da Donald Trump a fadar White House

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel