Nigerian news All categories All tags
Mai shari’a ta hukunta babban lauyan Najeriya

Mai shari’a ta hukunta babban lauyan Najeriya

- Wani babban lauyan Najeriya Joseph Nwobike, ya fuskanci hukunci bisa ga dalilai da dama akan yunkurin kawowa adalci tangarda

- Mista Nwobike ya fuskanci hukunci a kotun Ikeja, dake jihar Legas a ranar Litinin

- Justice Raliat Adebiyi, bata sameshi da laifi ba game da bayar da bayanai na karya ga ma’aikacin shari’a da kuma hukumar kula da tattalin arzikin Najeriya

Daya daga cikin manyan Lauyoyin Najeriya Joseph Nwobike, an hukuntashi bisaga dalilai da dama akan yunkurin kawowa adalci tangarda.

Mista Nwobike ya fuskanci hukuncin ne a kotun Ikeja, dake jihar Legas a ranar Litinin, 30 ga watan Afrilu.

Mai shari’a ta hukunta babban lauyan Najeriya

Mai shari’a ta hukunta babban lauyan Najeriya

Justice Raliat Adebiyi, bata sameshi da laifi ba game da bayar da bayanai na karya ga ma’aikacin shari’a da kuma hukumar kula da tattalin arzikin Najeriya ta EFCC.

KU KARANTA KUMA: Hukumar Navy ta karbe buhunan shinkafa 642 daga hannun masu shigowa da ita ta barauniyar hanya

Lauya mai gabatar da kara Rotimi Oyedepo, ya bukaci alkaliyar data duba nauyin hukuncin data yankewa wada ake zargin, na daurin shekara biyu.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel