Fadar shugaban kasa ta tilasta gwamnonin APC biyan kudin taron jam'iyya da kudin kudaden jama'a - PDP

Fadar shugaban kasa ta tilasta gwamnonin APC biyan kudin taron jam'iyya da kudin kudaden jama'a - PDP

- Jam'iyyar PDP ta zargi fadar shugaban kasa da tilasta zababbun gwamnonin jam'iyyar ta APC da suyi amfani da kudaden al'umma wurin biyan kudin taron jam'iyya da za'a gabatar.

Fadar shugaban kasa ta tilasta gwamnonin APC biyan kudin taron jam'iyya da kudin kudaden jama'a - PDP

Fadar shugaban kasa ta tilasta gwamnonin APC biyan kudin taron jam'iyya da kudin kudaden jama'a - PDP

Jam'iyyar PDP ta zargi fadar shugaban kasa da tilasta zababbun gwamnonin jam'iyyar ta APC da suyi amfani da kudaden al'umma wurin biyan kudin taron jam'iyya da za'a gabatar. Jam'iyyar ta PDP tayi zargin cewar a yanzu haka wasu gwamnonin na jam'iyyar APC sun fitar da kudade daga cikin kudin al'umma masu tarin yawa, wanda kwakwalwa baza ta iya dauka ba domin gabatar da taron.

DUBA WANNAN: Zaman kadaici yasa tsofaffi yin sata a kasar Japan

"Jam'iyyar PDP tace tana kalubalantar jam'iyyar APC data daina cika al'ummar Najeriya da karereyi bayan gwamnonin jam'iyyar sunyi amfani da kudi sama da naira biliyan 6, wanda aka ware domin kawo cigaba ga jihohi, amma jam'iyyar ta saka sun karkatar da kudin wurin amfani dashi don gabatar da taron su. Saboda haka jam'iyyar APC bata da maraba da ikirarin da suke yiwa PDP na cewar 'yan PDP barayin gwamnati ne," inji jam'iyyar ta PDP.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel