'Yan sanda sun kai hari Masallaci

'Yan sanda sun kai hari Masallaci

- 'Yan sanda a kasar Uganda sun bayyana mutuwar mutane biyu a lokacin da suka kai wani sumame masallacin da suke zargin cewa ana amfani dashi wajen cusawa matasa akida ta tsattsauran ra'ayi

'Yan sanda sun kai hari Masallaci
'Yan sanda sun kai hari Masallaci

'Yan sanda a kasar Uganda sun bayyana mutuwar mutane biyu a lokacin da suka kai wani sumame masallacin da suke zargin cewa ana amfani dashi wajen cusawa matasa akida ta tsattsauran ra'ayi.

DUBA WANNAN: A bisa dukkan alamu dai Dino Melaye zai samu nasara a kiranyen da ake yi masa

Rundunar yan sandan tace ta kama mutane masu tarin yawa a sumamen data kai a masallacin, yayinda kuma ta tabbatar da kubutar da mutane sama da 100 wadanda suka hada da mata da kuma yara kanana.

Kakakin rundunar 'yan sandan Emilian Kayima, yace a bisa dukkan alamu daga cikin wadanda aka kubutar din suna zargin cewa garkuwa akayi dasu a wajen.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit

Online view pixel